Posts

Showing posts from January, 2024

Yadda zaki gyara kanki saboda Mai gida

Image
 DON ALLAH MATAN AURE KAWAI ZASU KARANTA         *GYARA* Sannan kada a manta da Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana 🔔 🔔🔔            1...In zaki kwanta ki kwaba lalle ki diga almiski kadan, da man hulba saiki shafa a gabanki bayan 30mnt saiki wanke dakanki zaki bani lbr idan kikaji banana 2....In zaki kwanta kina shafa zuma agabanki yayi minti talatin sai kije ki wanke d ruwan dumi, inda zuma keda dadi to hk kema zakiyi dadi sosai.. 3...Ki samu kaza budurwa kiyi farfesu d ita, ki zuba ruwan magarya, da dakekken kanumfari hmmmm banana zakiyi bayani Kina shafa man hulba a gabanki kullum yana tsuke mace, yana kara Ni ima sosai, man hulba magsni ne ingantcce bakowa yasan sirrin sa ba, idan kika shafa gabanki zai cicciko zai matse kafin banana tashiga za asha fama... 4...Tsarki da ruwan lalle da magarya kuma mai dumi yana purifyn gurin yana sa duk wani cuta ya tafi... Zaitun kuma yana kara gyara wajen tare dasa shi laushi da dadi...  ...

MAGANIN TUSAR GABAN MACE ( BUDURWA KO MATAR AURE )

Image
 MAGANIN TUSAR GABAN MACE ( BUDURWA KO MATAR AURE ): Sharadi Shine Ayi Sharing 👉👉 Me Ke Janyo Tusar Gaba? Yan Uwana Mata barkan mu da sake saduwa daku a cikin wannan shiri namu mai matukar farin jini, Wato Sirrin Iyayen Giji.. Kamar yadda ku ka sani shi wannan shiri a na yin shi ne don matan aure zalla domin ba su shawarwari ta ko wane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su gyara zamantakewarsu da mazajen su da Mu’amalar su ta auratayya da ta bangaren girki, tsafta, gyaran gida da gyaran jiki da ma ko wane bangare da ya shafi rayuwar ’ya mace, da fatan ku na amfani da abubuwan da ake gaya muku. Ga cigaba da amsar tambayoyinku: Assalamu Alaikum. Tambayata a nan ita ce, me ke kawo fitar iska daga gaban mace, wacce na ji wasu su na ce mata tusar gaba?   Dalilan Da Suke Kawo Tusar Gaba: ■ Zama a kasa cikin na’urar AC ba wando kuma a kan tiles. ■ Yawo ba takalmi, musammam a AC kuma kan tiles. ■ Kwanciya ki kunna fanka kuma ba wando a jikinki. ■ Rashin yin tsarki da ruwan zaf...

SHA'AWAR 'YA MACE

Image
 SHA'AWAR 'YA MACE Sharadin shine ayi Sharing domin yan uwa su Amfana. Ita sha'awar ya mace tana faruwane a sakamakon wani Ruwa me sanyi na sha'awa da yake samuwa ta hanyar gangariwa daga kwakwalwarta zuwa zuciya ta yadda Hakan zai zama Sanadin Samuwar sha'awa tare da gangarowar damshin Farji wato (flora).  Da zarar wannan Ruwa Ya samu damar gangarowa Toh dole mace taji Ta tsinci Kanta cikin yanayi na sha'awa tare da jikewar Farji GA YADDA MATSALAR RASHIN SHA'AWA KE FARUWA GA MACE Matsalar rashin sha'awa ko rashin Ni'ima ga mace Yana faruwane sakamakon toshewar kofar da take jikin wata tsoka daga kwakwalwa  wacce take kwaranyo da wani Ruwa zuwa zuciya da kuma farji a sababin toshewar wannan kofar ce sai mace ta tsinci kanta a yanayi na rashin Ni'ima ko rashin jin dadin jima'i kwata-kwata, ayi ta maganin mata Amma Sam ba chanji.  DALILAN TOSHEWAR KOFOFIN SHA'AWA KO NI'IMA GA MATA SHINE  1. matsananciyar Qiba  2. Tasirin matsananciyar c...

Amfanin ganyen dalbejiya guda 16 a jikin dan adam

Image
 Amfanin ganyen dalbejiya guda 16 a jikin dan adam: - Itacen dogon yaro ko kuma dalbejiya ya kasance mai matukar amfani ko a la’adar bahaushe - Yana yin magunguna daban-daban na cutukan da ke addabar jikin dan Adam - Ganyen na tsarin iyali, maganin dafi, maganin kwari,hana kamuwa da cutukan jima’i da sauransu Itacen dogon yaro ko kuma dalbejiya ya kasance ice mai matukar amfani ko a al’adar bahaushe. Ana kiran itacen da ‘Neem tree’ a turance. Tana da daci amma tana da matukar amfani a jikin dan Adam. Ga wasu amfanin dalbejiya a jikin mutum: 1. Ganyen dalbejiya na kare mutum daga kamuwa da cutar bugawar zuciya, musamman idan aka dafa ganyen ana shan ruwan kamar shayi. 2. Yana taimakawa wajen tacewa da tsaftace jinin jikin mutum. 3. Ganyen na maganin cutar zazzabin cizon sauro da typhoid. 4. Yana maganin cutar ciwon ciki, musamman idan mutum ya murde saboda wani abinci da aka ci. 5. Ganyen dalbejiya da man shi na gyara fatar jikin mutum. 6. Ganyen na maganain saiko, amosanin kai da k...

SIRRIKA 6 DA AMFANIN JIGIDA A KUGUN MACE.

Image
 SIRRIKA 6 DA AMFANIN JIGIDA A KUGUN MACE. Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana 🔔🔔🔔 1. A wasu yankunan ana hada jigida mata su saka domin samun kariya daga iska ko mutanen boye, wato aljanu. 2. Wani jigidan akan hada da surkulle ne domin wai ya kare mace daga kamuwa da cututtuka musamman kananan yara. 3. Wasu jigidan akan hada su mace ta saka a kwankwaso domin samun saukin nakuda a lokaci haihuwa. 4. Akwai yakinin cewa saka Jigida na taimakawa wajen rage kiba musamman ga mata masu tumbi ko katon ciki. 5. Jigida na taimakawa wa mace wajen kara girman kugu wato Hips a Turance, dakuma samun farin jini cikin mutane. 6. Jigida na daya daga cikin abubuwan dake jawo sha'awa da ra'ayin namiji zuwa ga mace. Sai dai kuma duk da wadannan kyawawan dalilan wasu mutane da dama basu son jigida saboda a ra'ayinsu jigida sarka ne da ake amfani da shi domin wani tsafi. Wata mata da ta shahara a hada jigida Felicia Musa ta ce tana matukar sha'awar jigida musamman idan mace ta saka shi y...

KAFIN KA YI AURE GA SHAWARA

Image
    1) Kafin ka yi aure dole ka samu cikakken sani game da aure, Æ™a'idoji da sharuÉ—É—an da Allah (s w a) ya shimfiÉ—a a cikinsa  2) Kafin ka yi aure yã dãce ka samu ilimin yadda zã ka mu'amalanci matarka gurin mu'amalar aure, don gudun faÉ—awa cikin jagwalgwalo 3) Dole ka san cewa kaine wanda Allah ya É—orawa alhakin ciyar da iyalinka, ilmantar da su, tufatar da su da nema musu lafiya lokacin da suke cikin rashin lafiya 4) Ya zama dole ka samu cikakkiyar sana'ar da zaka iya É—aukar duk wata É—awainiyar iyalanka kafin kayi aure. Addini ma bai yarda wanda ba zai iya É—aukar nauyin iyali ya yi aure ba 5) Idan kana son É—orewar zaman aurenka, to sai ka samu kyakkyawar niyya game da auren, ba don sha'awa kawai ko dan abokanka sun yi aure kaima za ka yi ba 6) Ya dace ka bayyanawa wadda zaka aura ainahin É—abi'unka, kar ka É“oyewa wadda zaka aura É—abi'arka, idan É—abi'ar mara kyau ce, sai kayi Æ™oÆ™arin gyarawa 7) Kada ka nunawa wadda zaka aura kai mai wadata ne alhalin ba ...