Posts

Yadda Ake Samun Kudin A Yabar gizo (Online)

 

MAGANIN ๐˜พ๐™„๐™’๐™Š๐™‰ ๐™Ž๐˜ผ๐™‰๐™”๐™„..๐™’๐˜ผ๐™‰๐˜ฟ๐˜ผ ๐˜ผ๐™†๐˜ผ๐™๐™„ ๐™Ž๐˜ผ๐™‰๐™„ ๐˜ฟ๐˜ผ ๐™„๐™‰๐™๐™€๐˜พ๐™๐™„๐™Š๐™‰

Image
 DUK WATA MATSLAA TA SANYI INFECTIONS  ๐˜พ๐™„๐™’๐™Š๐™‰ ๐™Ž๐˜ผ๐™‰๐™”๐™„..๐™’๐˜ผ๐™‰๐˜ฟ๐˜ผ ๐˜ผ๐™†๐˜ผ๐™๐™„ ๐™Ž๐˜ผ๐™‰๐™„ ๐˜ฟ๐˜ผ ๐™„๐™‰๐™๐™€๐˜พ๐™๐™„๐™Š๐™‰... Akalla a kowacce shekara ana samun sama da case miliyan daya da rabi (1.5 million cases per year) na cutar infection kuma mafiyawan cases din mata ne. Kuma wadanda kawai sukaje asibiti banda wadanda sukaki zuwa da wadanda ke neman maganin gargajiya (federal ministry of health 2019)  Cutar sanyi ko infection cuta ce da ta addabi mutane da yawa yan sama da shekara 15 mata da maza. Cutar tana kama wajen fitsari ne ga mata da maza.. ๐™ˆ๐™š๐™ ๐™š ๐™ ๐™–๐™ฌ๐™ค ๐™˜๐™ช๐™ฉ๐™–๐™ง? 1. Kwayoyin cutar bacteria kamar su Nesseiria gonorrhoea, escherichia coli, streptococcus aureus da sauran grand negative da grand positive bacterias.  2. Kwayoyin cuta na fungus da kashe kashen su..  ๐Ÿ’ฅ ๐™๐™–๐™ฎ๐™–๐™ฎ๐™– ๐™–๐™ ๐™š ๐™™๐™–๐™ช๐™ ๐™–๐™ง ๐™˜๐™ช๐™ฉ๐™–๐™ง? 1. Ana daukan cutar sanyi ne tsakanin macce da namiji, duk wanda keda cutar yana iya likawa wani lokacin saduwa, 2. Ana iya dauka cutar idan kin...

Maryam Taki Karbar Soyayyar Al'amin

Image
SHIN IDAN KAI’NE!! Al’amin Yadda kagama Bada Labarin Ka Mai Cike da Tausayi da Al’ajabi Duda Haka Maryam Taki Karbar Soyayyar Ka ya Zakai? ‎ https://onlyassigncoherence.com/g9gdntfb?key=fad7720a7555b0bbb749b4c769b7ec45  

Manyan kurakurai da maza ke tafkawa wajen neman aure

Image
 Manyan kurakurai  da maza ke tafkawa wajen neman aure... Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana ๐Ÿ””๐Ÿ””๐Ÿ”” Aure wani ginshiki ne na jin dadin duniya, sannan kuma abune da kowa ke burin yi a rayuwa. Bugu da kari, aure kan karawa masu yenta kima da daraja a idanun duniya. Sai dai yin auren ba shine ba abu mafi muhimmanci shine mallakar abokin zama na gari. Kuma akan samu zaman lafiya ne a gidaaure idan har aka shimfada soyayya kan tubalin gaski, yarda da kuma amana. Mazaje da dama sukan yi kuskure wajen neman matan aure. Don haka mukayi amfani da wannan dama wajen zayyano wasu manyan kura-kurai 5 da maza kan yi a wajen neman aurensu. Gasu kamar haka: 1. Rashin neman mai kyaun dabi’a: Babban abin da ya kamata ka fi mayar da hankali a kai shi ne, neman mace mai kyawawan dabi’u, wacce za ka iya zama da ita don Allah, wacce za ta kai ka tudun-mun-tsira, ba wacce za ta kama hannunka ku tsunduma cikin wuta ba. 2. Karancin wayewa: Sau tari wasu mazan sukan gabaci mace, su rika...

AMFANIN MADARAN WAKEN SUYA GA LAFIYAR DAN ADAM

Image
 AMFANIN MADARAN WAKEN SUYA GA LAFIYAR DAN ADAM: Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana ๐Ÿ””๐Ÿ””๐Ÿ”” Madaran waken suya na daya daga cikin hanyoyin da akafi sani na kiwon lafiya masu gina jiki,waken suya na dauke da wasu sinadarai wanda keda matukar muhimmanci ga lafiyar dan Adam.babban abun ciki shine protein da kuma vitamin. Waken suya na daya daga cikin abinci marasa illa,muddin bakada lahani ga waken suya zaka iya shan madararsa, shan karamar kofi 1 na madaran waken suya a kowace rana babban hanya ne na samun wasu fa’idodin lafiyarka.  Maganin da madaran waken suya keyi sun hada da:  Maganin ciwon kwakwalwa: Madaran waken suya na iya taimakawa wajen rage hadarin dake kai domin yana kunshe da maganin kananan kwayoyin cuta tare da fa’idodin lafiyar kwakwalwa. Madarar waken suya na iya taimakawa wajen hanawa da magance rikicewar yanayin damuwa. Rigakafin ciwon kansa: Kamar yadda calcium ke taimakawa wajen rage hana cututtukan kansan hanji haka zalika madaran waken ...

MAGANIN GYARAN NONO MAI SAUKIN HADAWA

Image
 MAGANIN GYARAN NONO MAI SAUKIN HADAWA  Wannan haษ—ine mai saukin gaske amma yana da matukar tasiri sosai yana ฦ™ara girman nono sosai cikin ฦ™anฦ™anin Lokaci...... Sannan ga yan'mata waษ—anda basuyi aure ba yana hana nono zubewa idan kina amfani dashi inshaAllah mamanki zasu kasance a tsaye ...... Ga waษ—anda nononsu ya zaษ“e ma'ana ya kwanta suyi amfani dashi na tsawon kwana uku zuwa bakwai zakusha mamakin yadda zasu ciko su tashi inshaAllah... Sannan yana magance matsaloli irinsu : sanyin nono, ciwon nono da dai sauransu.... Sannan yana ฦ™ara ruwan nono sosai gamai shayarwa.... YADDA ZAKU HAฦŠA MAGANIN    Kunemo wannan kwallon dake jikin iccen tumfafiya ga hotonshi nan kasan rubutun nan bayan kunnemoshi sai ku shanyashi a cikin rana , batare daya fashe ba . Idan ya bushe sai ku dakeshi ya koma gari . Bayan kun dakeshi ya koma gari zakuga akwai wata kamar  yana yana a cikin sa ita kaษ—ai zaku cire bayan kun dakeshi...... Sai kunemo ษ—anyan mai (ma'ana ษ—anyan man shanu)...