MAGANIN 𝘾𝙄𝙒𝙊𝙉 𝙎𝘼𝙉𝙔𝙄..𝙒𝘼𝙉𝘿𝘼 𝘼𝙆𝘼𝙁𝙄 𝙎𝘼𝙉𝙄 𝘿𝘼 𝙄𝙉𝙁𝙀𝘾𝙏𝙄𝙊𝙉
DUK WATA MATSLAA TA SANYI INFECTIONS 𝘾𝙄𝙒𝙊𝙉 𝙎𝘼𝙉𝙔𝙄..𝙒𝘼𝙉𝘿𝘼 𝘼𝙆𝘼𝙁𝙄 𝙎𝘼𝙉𝙄 𝘿𝘼 𝙄𝙉𝙁𝙀𝘾𝙏𝙄𝙊𝙉... Akalla a kowacce shekara ana samun sama da case miliyan daya da rabi (1.5 million cases per year) na cutar infection kuma mafiyawan cases din mata ne. Kuma wadanda kawai sukaje asibiti banda wadanda sukaki zuwa da wadanda ke neman maganin gargajiya (federal ministry of health 2019) Cutar sanyi ko infection cuta ce da ta addabi mutane da yawa yan sama da shekara 15 mata da maza. Cutar tana kama wajen fitsari ne ga mata da maza.. 𝙈𝙚𝙠𝙚 𝙠𝙖𝙬𝙤 𝙘𝙪𝙩𝙖𝙧? 1. Kwayoyin cutar bacteria kamar su Nesseiria gonorrhoea, escherichia coli, streptococcus aureus da sauran grand negative da grand positive bacterias. 2. Kwayoyin cuta na fungus da kashe kashen su.. 💥 𝙏𝙖𝙮𝙖𝙮𝙖 𝙖𝙠𝙚 𝙙𝙖𝙪𝙠𝙖𝙧 𝙘𝙪𝙩𝙖𝙧? 1. Ana daukan cutar sanyi ne tsakanin macce da namiji, duk wanda keda cutar yana iya likawa wani lokacin saduwa, 2. Ana iya dauka cutar idan kin...