FA'IDODIN TAFARNUWA (Garlic)


 FA'IDODIN TAFARNUWA (Garlic)


Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa su Amfana 🔔🔔🔔


Ita dai tafarnuwa wata babbar kyauta ce daga allah dayabamu mu mutane yan Adam


Wasu mutanen in akace tafarnuwa suna dauka maganin sanyi kadai takeyi amma

 bahaka abun yakeba


GA KADAN DAGA CIKIN AMFANINTA


Tafarnuwa tana maganin SANYI. Na danshi kona ko sanyin gari

Wanda yake haddasa mura kaikayin jiki kurajen damuna ciwon hakora ciwon kai da sauransu,


Hakanan ma yin turare da tafarnuwa yana maganin mayu kuma yana korar mugayen kwari kamar maciji kunama da makamantansa


Tafarnuwa ba anan tatsaya ba

Idan mace mai shayarwa tana so tasamu wadatar ruwan nono tare da ingantacciyar lafiya ga nonon sai tasamu dabino kamar guda 10 da habbatussauda cokali daya sai garin tafarnuwa Rabin cokali ahada adafa da ruwa kofi2 ta sha sau2 arana. Insha allahu za  aga biyan bukata


A turawa yan uwa su amfana

Comments

Popular posts from this blog

AMFANIN MADARAN WAKEN SUYA GA LAFIYAR DAN ADAM

KAFIN KA YI AURE GA SHAWARA